Matasan Najeriya
Wani matashi a Najeriya ya yi dabara inda ya gindaya matakalar katako akan kwalbati don masu babura suna tsallakawa su bashi kudade, ya samu kwastomomi sosai.
Diyar Biloniyan Najeriya, Hauwa Muhammad Indimi, ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta koka kan siyan karamin kwandon tumatir a kan N8,000. An yi caa.
Masarautar Zazzau da ke jihar Kaduna ta dakatar da wani Hakimi bisa zargin daukar doka a hannunsa, ya ce ya daka masahin ne saboda yana luwadi a jikin gidansa.
Wani mai gida ya gargadi mai haya kan ya na gaishe da matarsa inda ya ce ba ya bukatar gaisuwa a tsakaninsu su, ya ce zai fuskanci barazanar kora daga gidan.
Wani Fasto ya ki mayar da kujerar haya da 'Apostle' Johnson Suleiman ya zauna saboda gano cewa kujerar na tayar da matacce, ya biya kudin kujerar don yin aiki.
Ana zargin Mai dakin ‘Dan takaran Shugaban kasa da fasikanci da wani yaron Tinubu. Ana yawo da jita-jita cewa Seyi Tinubu ya na neman Dr. Elizabeth Jack Rich
Wata budurwa 'yar Najeriya ta wallafa wani faifan bidiyo inda aka gano tana aikin wahala a gidansu saurayina don neman gindin zama, ta ce dole gidan su aure ta.
A ranar Alhamis, 29 ga watan Yuni, gwamnatin jihar Edo ta sanar da cewar za ta karrama Aminat Yusuf, dalibar da kafa tarihin da ba'a taba ba a jami'ar LASU.
Fadar Sarkin Musulmi ta fitar da sanarwar da ke bayyana akalla kudaden da za a ba mace a matsayin sadaki a lokacin da aure ya tashi. An bayyana adadin kudin.
Matasan Najeriya
Samu kari