Matasan Najeriya
Wata kotun yanki a jihar Plateau ta yanke wa wani yaro mai shekaru 18, Ibrahim Ali daurin watanni uku a gidan kaso ko kuma biyan tara N10,000 da diyya N20,000.
Idan aka mana tambaya, abu ne mai wahala sanin yadda mace yar Najeriya za ta yi martani idan an mata magana, tamkar lissafi mai wahalar warwarewa. Hakan yasa ya
Iyayen wata matashiya mai suna Aishatu Dauda sun mika ta ga jami'an 'yan sanda bisa zargin jefar da 'yarta da ta a farkon watan Yuni da muke ciki a jihar Gombe.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata mai siyar da gwanjo ta fashe da kuka bayan ta siya kayayyaki na N250,000 amma ta ga tarkace.
Wani matashi dan Najeriya ya bayyana irin matsalar da ya samu daga yadda aka ce za a sama masa aiki daga kamfani idan ya kammala karatu, amma abu ya gagara.
Shahararriyar 'yar wasan kwaikwayo, Ini Edo ta bayyana yadda iyayenta suka yi mata auren dole da kuma irin kalubalen da ta fuskanta yayin zamansu na auren.
Bidiyon budurwa da ta yarda a bata miliyan 2 ta mari mahaifiyarta ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. A cewar yarinyar, mahaifiyar tata za ta fahimce ta.
Sanata Ned Nwoko ya bayyana yadda ya tsallake rijiya ta baya yayin da ya ce yana daga cikin wadanda aka gayyata don yawon bude ido a jirgin ruwan da ya nutse.
Wani matashi dan Najeriya wanda ya yi amfani da N10 wajen lashe naira miliyan 2 a caca ya sa mutane da dama rokonsa kan ya basu sa’a suma suna son su buga.
Matasan Najeriya
Samu kari