Matasan Najeriya
Wani matashi 'dan kungiyar JIBWIS daga jihar Katsina, Salihu Abdulhadi Kankia ya tsinci jaka dauke da naira miliyan 100 sannan ya mayarwa mai ita.
Masana'antar Nollywood ta shiga wani irin yanayi bayan sanar da rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood a Najeriya, John Okafor da ka fi sani da Mista Ibu.
Hukumar NYSC da ‘yan Najeriya sun jinjinawa wata ‘yar bautar kasa, Adedeji Taofeekat Adebimpe, wacce ta tsinci wayar iPhone 13 Pro Max da ta bata sannan ta mayar.
Wata ‘yar Najeriya ta wallafa nasarorin da ta samu a soshiyal midiya bayan ta yi watsi da satifiket dinta don zama mai siyar da koko. Jama’a sun yi martani.
Wani ‘dan Najeriya ya zama miloniya a cikin dare daya bayan ya ci makudan kudade a caca. Ya ci naira miliyan 60 a cacar da ya buga da N798. Ya baje kolin tikitinsa.
'Yan wasan Najeriya sun taka rawar gani a gasar AFCON da aka gudanar a kasar Ivory Coast, wannan rahoto ya tattaro wadanda suka fi samun kudi a kungiyoyinsu.
Kakakin 'yan sandan jihar Gombe, Mahid Abubakar, ya bada labarin soyayyar da suka sha da matarsa kafin Allah ya yi ta zama mallakinsa. Ya saki hotunansu.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya jaddada cewar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari shine ya jefa 'yan Najeriya a mawuyacin hali.
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye, ta shawarci mata akan su wanzar da zaman lafiya a gidajensu, ko da a lokacin da fada ya kaure tsakaninsu da mazajensu.
Matasan Najeriya
Samu kari