Matasan Najeriya
Mambobin ƙungiyoyin fararen hula a jihohin Edo da Osun sun fantsama zanga-zangar lumana kan tsadar rayuwa a biranen Osogbo da Benin City yau Litinin.
Awanni kadan bayan gargadi daga hukumar 'yan sanda, da safiyar yau Litinin ce 26 ga watan Faburairu aka barke da zanga-zanga a jihar Legas kan halin da ake ciki.
Wani dan Najeriya ya bayyana kama sana'ar aski a kasar waje bayan da ya yi hijira zuwa kasar turai domin ya samu abin da zai rike kansa. Jama'a sun nuna abin mamaki.
Wani matashi dan Najeriya ya yi tagumi bayan siyan katin N35000 cikin rashin sani yayin da ya so siya na N3500 don yin amfani da shi a wayarsa haka kawai.
Wata mai siyar da kayan gwanjo ta cika da mamaki bayan da ta tsinci dala 200 a cikin kayan gwanjon da ta siyo. Yan Najeriya sun yi martani sosai a kan hakan.
Rahoton da muka tattara muku yadda NBS ta hado rahoton jihohin da aka fi amfani da intanet a karshen shekarar 2023 da aka fita watanni kasa da biyu da suka wuce.
An kama wani matashi da laifin sace motar mijin 'yar uwarsa tare da siyarwa kan kudi N230,000, lamarin da ya kai ga aka kama shi tare da ajiye shi a hannun jami'ai.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wata baturiya tana furta soyayyarta ga Najriya da ‘yan Najeriya. Ta fadi hakan ne bayan wani ya furta mata so.
Yayin da mutane ke cikin halin kunci a Najeriya, wasu jarumai da mawaka sun fara shan suka musamman kan zaben Tinubu a lokacin kamfen zaben 2023.
Matasan Najeriya
Samu kari