Jami'o'in Najeriya
Wasu dalibai 'yan Najeriya su uku a jami'ar Swansea da ke Burtaniya sun fuskanci barazanar kora kan biyan kudin makaranta sa'o'i kadan bayan an kulle biya.
Farfesa Tahir Mamman ya taba zama malamin Sanata Kaka Shehu Lawan a jami’ar UNIMAID. Tsohon dalibinsa ne wanda ya taimaka masa wajen ganin ya zama Minista.
Sanatan Kano ya tallafawa yara 200 da kudin makaranta a sakamakon karin kudin jami’a. Rufai Hanga ya dauki dawainiyarsu ne domin ganin yadda aka kara kudi.
Wani Farfesa da ke jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma, Bashir Aliyu Sallau a jihar Katsina ya rungumi sana'ar wanzanci duk da koyarwa da ya ke a jami'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana abinda ya tsaya masa rai, kuma yake hana shi yin bacci dare da da rana. Ya ce kokarin ganin ya inganta rayuwar 'yan.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da samar da motocin Bas a manyan makarantun gaba da sakandire a sassan ƙasar nan domin tallafawa ɗalibai.
Malamin jami'ar Yobe a Arewacin Najeriya ya bayyana cewa, zai dauki mataki kan wani dalibinsa da ya masa maganar banza a kafar sada zumunta ta Facebook yau.
Mataimakin shugaban jami'ar Abuja, Farfesa Abdul Rasheed Na'Allah ya ce dole ko wane dalibi ya yi rijista da kamfani kafin kammala digiri don rage rashin aiki.
Jami'ar Bayero dake Kano (BUK) ta shirya rage raɗaɗin da ma'aikata da dalibanta ke ciki na tsadar rayuwa a dalilin cire tallafin man fetur da aka yi a ƙasa.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari