Malaman Izala da darika
Hukumar Hisbah za ta tashi tsaye wajen yaki da Umar Bush. Sheikh Aminu Daurawa ya yi Allah wadai da wannan mummunar dabi’a maras ma’ana da mutane suka dauko.
Malam Gidado Abdullahi ya bayyana muhimmancin sallar idi a musulunci tare da bayani akan yadda za'a warware matsalolinta. A gobe ne za a yi wannan sallah a duniya.
Malam Idris ya samu dawowa Bauchi ne bayan ya shafe makonni yana gudun hijira sakamakon matsin lamba da yace ya samu wanda take barazana ga rayuwarsa.
Wasu suna tambaya ko za a iya bada kuɗi maimakon abinci a zakkar fidda-kai (zakatul fitr). Jamilu Zarewa kwararren masani ne a kan bangaren fikihu, ya amsa wannan.
Farfesa Ibrahim Maqari, babban limamin Masallacin Juma'a na kasa da ke Abuja, ya ce bidi'a ne Masallaci ya karbi kudi daga hannun masu shiga Itikafi.
An yi wa Aminu Ibrahim Daurawa tambaya game da ganin maziyyi da azumi, malam ya fadi abin da addini ya ce a game da wanda ya fitar da maziyyi a lokacin Ramadan.
Remi Tinubu, uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta yi martani kan barazanar kisan da wani malamin addinin musulunci ya yi mata a kwanakin baya.
Young Sheikh wanda ya taso a zawiyar Aliyu Maiyasin a Zariya ya fara tafsir kafin ya kai shekara 10 yana son kawo karshen sabanin malamai a fadin Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malumman Kano ƙarƙashin Sheikh Abdulwahab Abdalla tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun isa fadar gwamnatin Abba.
Malaman Izala da darika
Samu kari