Hukumar Sojin ruwa
A wannan rahoton, kungiyar Northern Elders Forum ta bayyana damu wa kan halin da jami'an rundunar sojin ruwa na kasa, Seaman Abbas Haruna ke ciki.
A wannan labarin, hukumar tsaron kasar nan (DHQ) ta bayyana cewa labarin wata matar sojan ruwa, Hussaina ya zo mata ma zargin yi wa mijinta rashin adalci
Hukumar hasashen yanayi ta kasa (Nimet) ta gargadi mazauna kasar nan da cewa za a samu mamakon ruwan sama hadi da tsawa daga ranar Laraba zuwa Juma'a.
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ba dakarun da ke Borno su bayar da agajin da ya dace ga wadanda iftila'in ambaliya ya shafa.
A wannan labarin, daurarrun da ba a kai ga sanin adadinsu ba sun samu damar tserewa daga kurkukun da aka ajiye su bisa laifuffuka daban-daban a Borno.
Rahotanni sun nuna cewa yanzu haka manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan na jawabi kan halin da ƙasar nan ta tsinci kanta dangane da sha'anin tsaro a DHQda ke Abuja.
A wannan labarin, za ku ji cewa mamakon ruwa da aka yi a daren Laraba wayewar Alhamis ya jawo rugujewar wani gida a jihar Kano, wanda ya jawo asarar rayuka.
Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalam Abubakar ya ba sojojin Najeriya muhimmiyar shawara kan ba mata damar shiga aikin soja a Najeriya domin inganta aikin.
An gudanar da jana'izar da sojan ruwan Najeriya, Laftanal Kwamanda Gideon Yashim Gwaza, wanda ya rasu yayin ceto wasu mutane da jirginsu ya kusa nutsewa.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari