Hukumar Sojin ruwa
Laftanar A.M Yarima, jami’in sojan ruwa daga Kaduna, ya zama gwarzo bayan ya tsaya kai da fata ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, a rikicin Gaduwa da ya jawo cece-kuce.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Tsaron Najeriya, Muhammad Badaru Abubakar ya tabbatar da cewa gwamnati za ta bayar kariya ga duk sojan da ya yi aikinsa.
An saki muryar tattaunawar waya tsakanin Babban Hafsan Tsaron Najeriya da soja da aka danganta da umarnin Vice Admiral a rikicinsa da Nyesom Wike a Abuja.
A labarin nan, za a ji yadda wani jagora a jam'iyya mai mulki ta APC, Joe Igbokwe ya bukaci a raba A.M Yerima da kakinsa don ya yi tsayin daka yayin sa'insa da Wike.
Shahararren lauya a Arewacin Najeriya, Abba Hikima ya goyi bayan matashin sojan da ya samu sabani da Ministan Abuja, Nyesom Wike, yana cewa bai aikata laifi ba.
Tsohon ministan sufuri a Najeriya, Osita Chidoka ya bukaci ministan Abuja Nyesom Wike ya nemi afuwa ga jami’in soja da ya zaga a rikicin fili a Gaduwa.
Dan majalisa daga jihar Osun, Kanmi Ajibola, ya gurfanar da rundunar sojojin Najeriya a kotu bisa zargin yunkurin juyin mulki da kifar da gwamnati.
Ana zargin wani jami’in sojojin sama da aka tura ofishin mai ba shugaban kasa kan tsaro, an umarce shi ya kashe Nuhu Ribadu, kafin zargin juyin mulki ya ci tura.
Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance tare da amince wa da nadin babban hafsan tsaro na kasa, Janar Oluyede saboda ta taba tantance shi a baya.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari