Hukumar Sojin Najeriya
Allah ya karbi rayuwar hakimin Yankuzo a jihar Zamfara, Alhaji Hamza Abdullahi Kugo awanni bayan wasu 'yan bindiga sun jikkata shi a kan hanyar komawa gida.
UN tai magana kan rahotan Reuters da ya dau hanakali wanda a cikin sa ke zargin sojin Nigeria da aikata laifin tilasata yin fyade ga wasu 'yan mata a barno
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari Asibitin karban haihuwa a yankin karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra, sun yi awon gaba da jarirai guda hudu.
Sojoji sun zubar da juna biyu daga cikin mata akalla 10, 000 da karfi da yaji Najeriya. Bincike na musamman da Reuters ta gudanar ya tona asirin sojojin kasar.
majalissar dattijai ta sanar da jerin sunjann wasu ma'aikatun gwamnati da su ka ki zuwa gabatan dan kare kasafin kudinsu da kuma wasu tambayoyi da majalissar t
Sojojin Najeriya sun yi nasarar yin kaca-kaca da wasu tsagerun 'yan bindiga da suka addabi yankunan Kaduna da Arewa masu Yammacin kasar nan. An kashe da dama.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka wasu ‘yan bindiga 20 a wani samamen babu zato da suka kai musu jihar Niger.Sun kwato wasu mutum 5 daga masu garkuwa da mutane.
Shahararren shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji Kachalla, yace gwamnatin Najeriya bata son ganin bayan ta’addanci ne. Ya zargeta da don tunzura shi baki daya.
Miyagun yan bindiga sun kai hare-hare daban-daban a kuyukan yankin kananan hukumoin Goronyo da Sabon Birni a jihar Sakkwato, sun kashe mutane 7 sun sace 5.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari