Hukumar Sojin Najeriya
Dakarun sojoji naa rundunar MNJTF sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai hatin da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi a jihar Borno. Sojojin sun kwato makamai.
Rundunar sojojin haɗin guiwa da ke aikin wanzar da zaman lafiya a yankin Tafkin Chadi ta tabbatar da miƙa wuyan wani kwamandan Boko Haram, Bochu Abacha a Borno.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta musanta zargin cewa an tsare jami'an sojan ruwa na tsawon shekara shida. DHQ ta ce ba a taba cafke Seaman Abbas ba.
Mako daya da kisan Halilu Sabubu, Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya sha alwashin game da kawo karshen Bello Turji da sauran yan bindiga.
Yayin da ake fama da matsalar ta'addanci a yankin Arewa maso Yamma, Gwamna Dauda Lawal Dare na Zamfara ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a jiharsa nan kusa.
A karahen makon nan gidan taabijin na ƴan cin ɗan Adam, Brekete Family ya yi hirada matar Seaman Abbas Haruna kan halin da mijinta ya shiga a gidan soja.
Dakarun sojoji a Najeriya sun yi nasarar hallaka kasurguman yan bindiga da dama a cikin shekara daya da watanni hudu na gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai hari caji ofis a jihar Anambra da ke Kudu maso Gabashin Najeriya, sun hallaka ƴan sanda 3 tare da tashin bama-bamai.
Fitaccen lauya, Bulama Bukarti ya kaddamar da asusun tallafawa sojojin da suka hallaka Halilu Sabubu domin nunawa sojojin yan Najeriya suna tare da su.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari