Hukumar Sojin Najeriya
Rahotanni sun nuna cewa dakarun sojojin Najeriya da askarawan Zamfara sun kai ɗauki garin Moriki da ke ƙaramar hukumar Shinkafi bsyan cikar wa'adin haraji.
Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa zuwa yanzu ƴan ta'adda 125,517 tare da iyalansu sun miƙa wuya, sojoji sun samu nasarori da dama a Najeriya.
An tattara cikakken jerin sunayen 'yan tawagar jami’an tsaro 15 na Shugaban kasa Bola Tinubu, wadanda suka hada da jihohi da yankunan da suke jagoranta.
Rahotanni sun nuna cewa yanzu haka manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan na jawabi kan halin da ƙasar nan ta tsinci kanta dangane da sha'anin tsaro a DHQda ke Abuja.
Wasu jami'an rundunar sojojin Najeriya sun afka garin Okuama da ke ƙaramar hukumar Oghelli a jihar Delta, rahotanni sun nuna mutane sun yi takansu.
Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa sojoji sun samu nasarar kashe miyagun ƴan ta'adda 152, sun kama wasu 109 tare da ceto mutane 91 a mako guda.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce Bello Turji a rikide ya ke saboda ganin shirin karar da su da Gwamna Ahmed Aliyu na jihar ya ke yi kan yaki da ta'addanci.
Rundunar sojojin Nigeriya sun samu nasarar hallaka yan bindiga guda biyar a kan hanyar Katsina zuwa Jibia kamar yadda aka yada faifan bidiyo da safiyar yau Alhamis.
Mataimakin gwamnan Yobe, Idi Barde Gubana zai jagoranci jami’an gwamnati zuwa jana’izar mutanen 37 da 'yan ta'adda suka kashe a Yobe. Sojoji suka kwaso gawarwakin.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari