Hukumar Sojin Najeriya
Wasu miyagun ƴan bindiga sun buɗe wa manoma wuta a yankin ƙaramar hukumar Mariga a jihar Neja, sun kashe rayukan mutum 7 tare da ƙona buhunan masara.
Ayyukan yan bindiga na kara ta'azzara a yankin karamar hukumar Kauru a Kaduna, sun yi garkuwa da Magajin Garij Ungwan Babangida da wasu mutum 14.
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci inda ya bukaci hadin kan sojoji game da yaki da yan ta'adda.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kashe mutum guda yayin da faɗa ya kaure tsakanin wasu jami'anta da ke bakin aiki da wani sojan Najeriya a jihar Ebonyi.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci sojojin Najeriya su yi haɗin guiwa da mazuana yankuna a Kebbi domin kafa wani tsari da dabarar daƙile ayyukan Lakurawa.
Mukaddashin hafsan sojoji a Najeriya, Laftanar-janar Olufemi Oluyede ya sha alwashin kawo karshen yan ta'adda gaba daya inda ya yiwa yan kasa alkawari.
Rundunar sojin Birged ta 6 ta samu nasarar tarwatsa mafakar ƴan bindiga a wasu kanann hukumomin jihar Taraba domin ba manoma damar girbin amfanin gona.
Rahotanni sun nuna cewa wasu miyagun ƴan bindiga sun yi ajalin mutum 5 a wani mummunan hari da suka kai kauyen Dayau da ke Kaura Namoda a Zamfara.
Ministan tsaron Najeriya ya ce dakarun sojojin Najeriya sun fara fatattakar ƴan ta'addan Lakurawa, waɗanda suka fara kai hare-hare a jihohin Kebbi da Sokoto.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari