Hukumar Sojin Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda sojojin Najeriya suka yi shawagi har aka gani wurin hada bama-bamai a yanki na jihar Borno, tuni aka dauki matakai a kansa.
Yayin da aka yi sulhu a wasu kananan hukumomi, ƴan bindiga sun kai zafafan hare-hare kan manoma da jama'a a kauyukan ƙaramar hukumar Ƙanƙara a Katsina.
Shugabannin ƴan bindiga 8 sun mika wuƙarsu, sun saki mutum 16 a Najeriya, sun sha alwashin daina ta’addanci da rungumar zaman lafiya a yankunan jihar.
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aliero ya yi jawabi a taron sulhu da aka gudanar a yau Asabar 14 ga watan Yunin 2025 a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Dakaru sun kashe shahararrun shugabannin 'yan ta'adda shida da mayaƙa 10 yayin gudanar da farmakin haɗin gwiwa na Operation Fansar Yamma a jihar Zamfara.
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin cigaba da ayyukan alheri ko da kuwa za a ci gaba da korafi inda ya shawarci jami'an tsaro kan gudanar da ayyukanau.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Tangaza ta jihar Sakkwato sun nuna cewa an rasa rayukan mutane 6 da wani bam ya tashi da mutane ranar yawon sallah.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya zargi wasu da ya kira ƴan siyasa a Majalisar Tarayya da Abuje da taimakawa miyagu don cimma wani burinsu na kai da kai.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Lormem Alia ya bayyana cewa jihar Benuwai kewaye take da kungiyoyin ƴan bindiga, waɗanda suka hana jama'a zaman lafiya.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari