NLC
Kungiyar kwadago ta yi karin-haske a kan yajin-aikin da aka fasa shiga a makon nan, amma nan da kwanaki 30 za su waiwayi duk alkawuran da gwamnati ta dauka.
Shugabannin kungiyoyin NLC da TUC sun hakura da zuwa yajin-aiki. Kafin ‘yan kwadago su lashe amansu, sai da aka cin ma wasu yarjejeniya da gwamnatin Najeriya.
An janye shirin dogon yajin-aikin da ake tunani ‘yan kwadago za su shiga a fadin Najeriya. Prince Adewale Adeyanju ya tabbatar da sulhun gwamnati da NLC da TUC
Kungiyar kwadago (NLC) ta dakatar da shirinta na fara yajin aikin a fadin Najeriya a ranar Talata domin matsawa gwamnati kan ta magance wahalhalun mutane ke ciki.
Gwamnatin tarayya a ranar Lahadi, 1 ga watan Oktoban 2023, ta sanar da ƙarin albashi da rabon tallafin kuɗi bayan ta kammala ganawa da ƙungiyar NLC.
Domin hana shiga yajin-aiki, Gwamnatin tarayya ta karawa kowane ma’aikaci albashi. Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin kudi a kan alawus na watanni shida.
Shugabannin kungiyar kwadago na cikin ganawa mai muhimmanci da tawagar gwamnatin tarayya a fadar shugaban kasa gabannin shirin shiga yajin aikin gama gari.
Kungiyar kwadago ta yi kira al'ummar Najeriya da su shiga cikin tattakin neman yanci, inda ta dage cewa za ta shiga yajin aikin sai baba ta gani daga ranar Talata.
Gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ta sake gayyatar ƙungiyoyin ƙwadago na ƙasa domin tattaunawa da kan yajin aikin da suke shirin farawa.
NLC
Samu kari