Labaran tattalin arzikin Najeriya
Shugaban kwamitin kudi na majalisar dattawa, Sani Musa ya ce da jihohi na zuba kuɗaɗen da aka tura masu a bangaren da ya dace, yan Najeriya ba zasu wahala ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yaba kan yadda 'yan Najeriya suka nuna juriya kan halin matsin tattalin arziki da aka shiga sakamakon tsare-tsaren da ta fito da su.
Binciken Majalisar Dinkin Duniya, shirin samar da abinci na duniya, ma’aikatar noma da samar da abinci ta Najeriya ya gano miliyoyin da za su kamu da yunwa a 2025.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa majalisar dattawa ba za ta saurari bukatar Tinubu kan haraji ba. Ndume ya ce za su tara Sanatoci domin yaki da Tinubu a majalisa.
Kungiyar abinci da harkokin noma ta majalisar dinkin duniya ta bayyana abubuwan da take ganin sun hefa ƴan Najeriya cikin damuwa da kuma mafita a kansu.
Rahotanni sun bayyana cewa tashar wutar lantarki ta sake durkushewa karo na 10 a cikin shekarar 2024. Durkushewar tashar ya sake jefa Najeriya a cikin duhu.
Sanata Adeniyi Adegbonmire SAN, mai wakiltar mazabar Ondo ta tsakiya, ya bukaci matasan Najeriya da su ci gaba da koyon sana'o'in dogoro da kawunansu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jinjna yadda gwamnatinsa ta yi nasarar rage kudin da ake kashewa a kan basussukan da gwamnatin baya ta laftowa kasar nan.
Rahotanni sun bayyana cewa kamfanin sadarwa na MTN na Najeriya ya yi asarar N514.9bn (bayan an cire haraji) tsakanin watan Janairu zuwa Satumbar 2023.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari