Labaran tattalin arzikin Najeriya
Shugaban hukumar tattara haraji ta Najeriya, FIRS, Zacch Adelabu Adedeji, ya musanta jita-jitar tsaya wa takarar gwamna a jihar Oyo a zaben 2027 mai zuwa.
Shugaban Majalsar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana cewa jama'a za su ji dadin mulkin Bola Ahmed Tinubu da zarar an amince da kudirin harajin da ya gabatar.
Gwamnan Kano ya ziyarci shugaban kasa, tare da sauran gwamnoni domin taya Bola Ahmed Tinubu murnar shigowa sabuwar shekarar 2025, ya mika bukatar Kano.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya dauki wasu muhimman matakai a shekarar 2024 da ta gabata domin kawo sauyi a kasa wanda wasu suka jawo ce-ce-ku-ce a Najeriya.
Ma’aikatar ayyuka za ta kashe Naira biliyan 4 kan gina filin saukar jirgin Tinubu da tashar ruwa. Za ta kashe N724bn kan hanyoyi, da N40.6bn kan gine-gine.
Kamfanonin sadarwa sun bukaci a sake yin karin kudaden sms, data da na kira nan take. Sun ce hauhawar farashin kayan aiki da wutar lantarki na barazana ga dorewarsu.
Godswill Akpabio ya ce yana goyon bayan matakan tattalin arziki da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya. Ya ce an lalata Najeriya sosai a lokacin da ya hau mulki.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan kudirin haraji, Dan Majalisar NNPP daga Kano, Dr Mustapha Ghali, ya ce Najeriya ba ta shirya don aiwatar da dokar gyaran haraji ba.
Hukumar Kwastam ta kama bindigu 844, harsasai 112,500 a 2024. Kwastam ya kuma tara Naira tiriliyan 5.1 na kudaden shiga ta hanyar fasaha da tsauraran matakai.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari