Hukumar NDLEA
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce jami'anta sun samu nasarar kama wani tsohon soja da ke aikin kai wa yan bindiga kwayoyi a Sakkwato.
NDLEA ta gabatar da hujjojin kwayoyi da Daloli a shari'ar Abba Kyari. Hukumar NDLEA ta kira mutum uku da ya bada shaida a kotu a shari’ar ta da su Abba Kyari.
Jiahar Osun - Wani shaida a shari’ar da ake yi wa dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya ce gwajin aka yi wa sinadarin da aka gano.
A jiya Litinin, hukumar hama sha da safarar miyagun kwayoyi ta ƙasa ta fara tafka shari'a da dakataccen mataimakin kwamishinan yan sanda, Abba Kyari a Kotu.
Za a ji Buba Marwa na neman tona asirin ‘Yan siyasa, ya cafke wasu da kwayoyi. Marwa yace su na fama da wasu matsaloli duk da irin kokarin da yake yi a NDLEA.
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), Muhammad Buba Marwa yace shari'ar da ake da tsohon mataimakin kwamishinan dan sanda, Abba Kyari b
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta yanke hukuncin daurin shekaru shida a gidan kaso ga Chibunna Patrick Umeibe da Emeka Alphons
Wani 'dan Najeriya mai shekaru 36 da ke zaune a Italy, Nwakanma Uche, ya kasayar da sunkin kwayar heroin guda 95, bayan jami'an NDLEA sun tistiye shi a Abuja.
Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya (NCoS) ta yi watsi da rahotannin da ke cewa rayuwar Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, na c
Hukumar NDLEA
Samu kari