Hukumar yan sandan NAjeriya
Jama'a sun shiga tashin hankali bayan mahara sun yi ajalin jami'an 'yan sanda hudu a jihar Ebonyi tare da hallaka 'yan matansu biyu yayin harin a birnin Abakaliki.
Yan sanda sun kama wasu dalibai hudu na Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) mai suna Malete da suka lakadawa wani abokin karatunsu dukan tsiya har lahira.
Wasu mahara da ake zargin ƴan fashi da makamai ne sun halaka mutum 3 a yankin ƙaramar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa ranar Talata da daddare.
Yan fashi da makami sun farmaki ofishin ƴan sanda da bankunan kasuwanci biyu a jihar Kogi, sun yi awon gaba da maƙudan kudade da ba a tantance ba har yanzu.
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya sun yi nasarar damke wasu mata da suka shahara wajen yiwa fasinjoji yankan aljihu bayan sun matse su a mota.
Rundunar 'yan sanda a Legas da Hukumar NEMA sun tsaurara tsaro a wuraren adana abinci yayin da ake cikin wani mawuyacin hali da fashe-fashen rumbunan kayan abinci.
Rundunar 'yan sanda ta gano wasu fursunoni 300 da ke zaman wakafi a gidan gyaran hali na Kurmawa da ke Kano, ba tare da wata takarda ta bayanin shari’arsu ba.
A jiya Talata ce 5 ga watan Maris aka yi wa wani malamin addini kisan gilla mai suna Abubakar Hassan Mada a garin Mada da ke birnin Gusau a Zamfara.
Rundunar 'yan sanda ta cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah ta MACBAN a jihar Adamawa, Alhaji Jaoji Isa kan wasu zarge-zarge na badakalar kudade.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari