Kasafin Kudi
An yi sabon na biyu a jerin masu kudin Najeriya wanda ya zarce Abdussamad Rabiu. Baya ga harkar sadarwa, Adenuga mai shekara 72 a duniya yana harkar kasuwancin mai.
Za a kashe makudan kudi da sunan gyare-gyare a majalisar tarayya. Face-face, gyare-gyare da ‘yan kwaskwarima a nan da can za su ci Biliyoyin kudi a majalisar.
An tura sako ga gwamnatin kasar nan don tabbatar da an kara kudin data da katin kira a yanayi irin wannan da talakawan Najeriya ke ci gaba da damalmalewa.
A duk kasashen nahiyar Afrika yanzu babu mai kudi kamar Johann Rupert. Mun kawo takaitaccen tarihin Johann Rupert da yadda ya sha gaban Dangote a sahun Attajirai.
Gwamnatin jihar Osun ta yi karin haske kan kudaden da aka ware domin gudanar da ayyukan ofishin gwamnan jihar Osun a kasafin kudin shekarar 2024.
Mun tattaro hamshakan Attajirai a shekarar 2024 bayan Elon Musk da Mark Zuckerberg. Arzikin manyan masu kudi 10 da ake ji da su a duniya ya karu a bana.
An kawo jerin masu kudi 10 da su ka samu shiga sahun Attajiran Afrika a shekarar 2024. Na farko shi ne Aliko Dangote ko kuma a ce Mista Johann Rupert.
A majalisar dattawa da wakilan tarayya, tun daga zabe aka ga abubuwa a 2023. An rika samun matsaloli musamman da Sanata Godswill Akpabio da sauan 'yan majalisar.
Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kasafin kudin sabuwar shekara 2024 wanda aka yi ƙiyasin zai laƙume N28.78tr a fadar shugaban kasa da ke birnin Abuja.
Kasafin Kudi
Samu kari