Jihar Nasarawa
'Yan sanda a jihar Nasarawa sun yi nasarar kama masu garkuwa da mutane su 26 tare da kubutar da mutane biyu da masu garkuwar suka sace. Jami'in hulda da jama'a.
Wata motar bas dauke da mahajjata daga jihar Nasarawa zuwa Abuja don tafiya kasa mai tsarki ta yi hatsari, an tabbatar da cewa mutane da dama sun samu raunuka.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya rasa ɗan uwansa mai suna, Musa Sule wanda aka fi sani da Labaran sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi ranar Asabar.
Ɗan takarar sanatan Nasarawa ta Yamma a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar NNPP, ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hari da ƴan bindiga suka kai masa a gidansa.
Allah ya jarabci gwamna mai ci a Arewacin Najeriya, Abdullahi SUle da rashin dan uwa na jini a wannan shekarar da muke ciki bayan rasa dansa a Janairun bana/
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka wani jami'in soja tare da sace abokin aikinsa da suke tare a jihar Nasarawa a Arewaci.
Labarin da muke smau ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun sace direban mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a jiya da dare a lokacin da ya kai ziyara.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Nasarawa sun samu nasarar damƙe wani ɗan gidan yari da ya tsere daga Kuje lokacin da 'yan ta'adda suka kai farmaki a bara.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka sake kama wani matashin da ya yi sata bayan tserewa daga magarkamar Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja, Arewa.
Jihar Nasarawa
Samu kari