Musulmai
Yayin da ake shirye-shirye da murnar ƙaramar sallah, a kan samu waɗanda kw aikata kuskure da ɗashin sani ko mantuwa, mun tattaro maku kura-kurai 5.
Mai alfarma. Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya umarci musulmin Najeriya da su fara neman watan Shawwal a yammacin Asabar, 29 ga Maris, 2025.
Kwamitin ganin wata ya bayyana lokutan da fadar sarkin musulmi ke duba ganin watan ƙasashen gabas kamar Saudiyya ko da ilimin falaki ya nuna ba za a ga watan ba.
Gwamnatin tarayya ta ƙaryata cewa ana cin zarafin kiristoci a kasar, kamar yadda majalisar Amurka ta bayyana, har ta ke neman a hukunta kasar da takunkumi.
Masana falaki sun tabbatar cewa jinjirin watan Shawwal zai kasance a sararin samaniya, amma saboda matsalolin yanayi da warwatsewar haske, ba zai yiwu a gan shi ba.
Al'ummar Musulmi na shirye shiryen fara bikin sallah bayan gama azumin 2025. Wanka, ado cin abinci na cikin abubuwan da ake so Musulmi ya yi a ranar Idi.
Hukumomi a kasar Saudiyya ta bukaci a fara duba watan sallar azumi a ranar Asabar mai zuwa. Za a fara bikin sallah ne da zarar an ga wata a Ranar Lahadi ko Litinin.
Babban malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Isa Ali Pantami ya fashe da kuka yayin da yake kwararo addu'o'i a wurin rufe tafsirin Alkur'ani na Ramadan.
Gwamnatin tarayya karƙashin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta ayyana Litinin da Talata a matsayin ranakun hutun karamar sallah, ta taya musulmai murna.
Musulmai
Samu kari