Musulmai
Gwamnatin Zamfara ta musanta rahoton da ke yawo cewa wata mai suna Zainab tana kan siradin hukuncin kisa saboda ta bar addinin musulunci, ta ce labarin ƙarya ne.
Wasu shugabannin duniya da suka kasance Musulmi sun je Vatican bikin nada sabon Fafaroma Leo a Vatican. Bola Tinubu, shugaban Morocco da Albania sun je bikin
Rahotanni sun tabbatar da cewa gobara ta tashi a makarantar Sheikh Dahiru Bauchi da ke Bauchi, inda ta ƙone gini da kayayyaki masu yawa, ciki har da littattafai.
Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya yi tsokaci kan halartar shirin Gabon 'Talkshow' da Alkali Abubakar Salihu Zaria ya yi inda ya ce ba laifi ba ne a addinance.
Gwamnatin jihar Sokoto ta bude masallacin Juma'a a mahaifar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi da Shehu Shagari. Gwamna Ahmed Aliyu ya kaddamar da masallacin.
Kasar Saudiyya ta samar da wata manhaja ta musamman domin masu karatun Al-Kur'ani mai girma. Sheikh Sudais ya ce mahajjata da sauran Musulmi za su amfana da ita.
Masu sayar da dabbobi sun yi fargabar tashin farashi bayan kasar Nijar ta hana fitar da dabbobi zuwa Najeriya da wasu kasashe ana shirin sallar lahiya.
Gwamnatin Neja ta rufe ta rufe wani otel da aka mayar da shi gidan karuwai da wasu gidajen karuwai a kusa da wani masallacin Juma'a a karamar hukumar Mokwa.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya jagoranci kaddamar da fara jigilar mahajjata daga Najeriya zuwa ƙasar Saudiyya, jirgin farko ya tashi a Imo.
Musulmai
Samu kari