Musulmai
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar shugaban Majalisar Shari'a ta Najeriya, Sheikh Abdul Rasheed Hadiyatullah wanda aka sanar a jiya Litinin 28 ga watan Afrilun 2025.
Hukumar kula da Alhazai ta Kwara ta ce za a fara jigilar farko ta alhazan a ranar 12 ga Mayu, yayin da ta ce an tanadi masauki da abinci har zuwa karshen Hajji.
Rahotanni sun ce ɗan Sarki, Al-Waleed bin Khaled bin Talal, wanda ake kira "Sarkin Barci," ya cika shekara 20 bai cikin hayyacinsa bayan hadarin mota a 2005.
Sheikh Habeebullah Adam El-Ilory ya ce ya kamata a sake duba wasu koyarwar addini da suka sabawa ci gaban al’umma na yau duba fahimtar wasu malamai.
Dakarun hukumar Hisbah ta jihar Kano sun kai samame wani wuri da mutane ke truruwa bayan an fara raɗe-raɗin ya na ɗaukr da sawun kafar Annabi SAW a jihar Kano.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga Musulman Najeriya su zamo masu tausayi da adalci. Ya bayyana haka ne yayin wani taron kungiyar Ansa-ud-Deen a jihar Ogun.
Sheikh Sheikh Sulaiman Faruq Onikijipa daga Kwara ya bukaci Olusegun Obasanjo ya karɓi Musulunci saboda irin gudummawar da ya bayar wajen gina masallatai.
Cif Olusegun Obasanjo da Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar sun bukaci 'yan Najeriya su rika ayyukan alheri domin samun lada daga Allah yayin shirin gyaran masallaci.
Malamin Musulunci a Kano, Sheikh Adam Abdallah Kano ya yi ruwan addu'o'i ga kungiyar ECOWAS da masu goyon bayanta kan dokar batanci ga Annabi Muhammad (SAW).
Musulmai
Samu kari