Musulmai
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta soki harin da wasu suka kai kan limamin masallaci da iyalansa, ta bukaci bincike da neman a hukunta masu laifin.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen Malamin addinin Muslunci, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana yadda wasu kasashen Larabawa ke kin tattara makaman nukiliya.
A labarin nan, za a ji yadda Jama'atul Nasril Islam ta bayyana cewa lokaci ya yi da rundunar tsaron kasar nan za ya dauki matakin kare afkuwar rikici.
Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph ya shawarci al'umma bayan rashin daraja da cin mutuncin da aka yi wa Alhaji Aminu Dantata a lokacin bukukuwan Sallah a Kano.
Fitaccen malamin Musulunci a jihar Kwara, Dr Sharafdeen Gbadebo Raji, ya fusata mutane bayan maganganunsa kan zargin bautar gumaka a birnin Ilorin.
Wani rahoto ya nuna yadda addinin Musulunci ya zamo mafi karuwa a duniya a yanzu. Musulunci ne addinin da yake karuwa ba tare da mabiyansa na raguwa ba.
NAHCON ta kula da alhazai 13 masu tabin hankali da mata 3 da suka yi barin ciki a aikin Hajji. Dr. Garba ya bayyana kalubalen samun magunguna a Saudiyya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa 'yan bindiga sun kuma kai wani mummunan farmaki a masallacin Dole Moriki da ke Zurmi a jihar Zamfara.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani mutum mai shekaru 43 mai suna Kazeem daga unguwar Edun, Ilorin, ya mutu bayan ya fada rijiya bisa shan tabar ‘Colo’.
Musulmai
Samu kari