Musulmai
Wani rahoto ya nuna yadda addinin Musulunci ya zamo mafi karuwa a duniya a yanzu. Musulunci ne addinin da yake karuwa ba tare da mabiyansa na raguwa ba.
NAHCON ta kula da alhazai 13 masu tabin hankali da mata 3 da suka yi barin ciki a aikin Hajji. Dr. Garba ya bayyana kalubalen samun magunguna a Saudiyya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa 'yan bindiga sun kuma kai wani mummunan farmaki a masallacin Dole Moriki da ke Zurmi a jihar Zamfara.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani mutum mai shekaru 43 mai suna Kazeem daga unguwar Edun, Ilorin, ya mutu bayan ya fada rijiya bisa shan tabar ‘Colo’.
Hukumar alhazai ta kasa (NAHCON ta ce za afara dawo da alhazai daga Saudiyya zuwa Najeriya ranar 13 ga Yuni 2025. Sheikh Abdullahi Saleh ne ya sanar da hakan.
Yayin da ake kokawa kan salon mulkin Bola Tinubu, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya caccaki gwamnatin yana mai cewa a bar batun sake zabensa a 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa sarakunan Kano, Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II sun yi babbar sallah cikin kwanciyar hankali duk da rikicin sarauta.
Kungiyar MURIC ta zargi gwamnatin Bola Tinubu da NRC kan fifita Kiristoci a kan Musulmi a lokacin bukukuwan addini, Kirsimeti ana shiga jirgi kyauta banda sallah.
Saleh bin Abdullah Al Humaid ya jagoranci hudubar Arafa a masallacin Namira a kasar Saudiyya. Limamin Arafa ya bayyana hanyar da Musulmi za su samu tsira.
Musulmai
Samu kari