Manyan Labarai A Yau
An gargadi Shugaban kasa Bola Tinubu kan tashin hankalin da zai dabaibaye gwamnatinsa a sabon hasashen da Primate Elijah Ayodele ya saki bayan sace shugaban PDP.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon hari jihar Katsina suka halaka jami'an yan sanda da ke a bakin aiki. Yan bindigan sun kuma yi awon gaba da makamai.
Tsohon dan majalisar wakilai a jihar Plateau, Musa Dachung Bagos, ya yi magana kan dalilin da ya sanya ake yin kashe-kashen mutane ba gaira ba dalili a Plateau.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi tsokaci kan matsalolin da suka auku a lokacin zaben 2023.
Bloomberg Billionaires Index sun nuna arzikin Aliko Dangote sun karu. Attajirin abokin Aliko Dangote, Femi Otedola ya cincida shi har ya mallaki $22bn a duniya.
Tsigaggen kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, ya garzaya gaban babbar kotun jihar domin ya kalubalancir tsige shi da yan majalisa suka uyi.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta bi ta kan Gwamna Siminalayi Fubara sannan ta aiwatar da sabbin kudurori hudu suka zama dokoki, bayan ta dokara da sashi na 100.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, ya yi Allah wadai da kashe-kashen da aka yi a jihar Filato yayin da ya aika muhimmain sako ga hukumomin tsaro.
Isaac, kanin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya yada bidiyon lokacin da ya tsare wani minista a yankin Maitama da ke Abuja saboda take dokar tuki.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari