Manyan Labarai A Yau
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar 'yan bindiga daga maboyarsu a jihar Taraba. Sojojin sun kuma kubutar da mutanen da aka sace.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya ya bayar da shawara kan hanya mafi kyau da A a bi domin magance matsalar cin hanci da rashawa da ta addabi Najeriya.
An yi gwanjon lemo mai shekaru 285 da aka gano a bayan wata tsohuwar dirowar ajiyar kaya a kan $1,780 (kimanin naira miliyan 1.8) a Ingila, abun ya ba kowa mamaki.
Kamfani ya bada hakuri yayin da wutar lantarki ta dauke a wasu jihohi. Hakan ya faru ne kwanaki kadan bayan gwamnatin tarayya tayi hobbasa domin ganin an yi gyara.
Yan Afirka, Asiyawa, Turawa, da Amurkawa sun binciko wuraren yawon bude ido daban-daban, ga wasu jerin kasashe biyar da ya kamata ku ziyarta a shekarar 2024.
Wani jarumin Nollywood, Baaj Adelabu ya bayyana ra'ayinsa game da auren mace budurwa da bata san 'da namiji ba. Ya ce ya fi son wacce ba tsarkakkiya ba.
Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta yaba da irin gudunmawar da Shugaba Tinubu ya ba tawagar Super Eagles a gasar cin kofin AFCON.
Jam'iyyar NNPP ta lallasa jam'iyyar APC a zaben cike gurbi da aka gudanar a wasu daga cikin mazabun jihar. An yi zaben ne bayan umarnin kotun daukaka kara.
Dakarun sojoji sun samu nasarar sheje 'yan ta'adda masu tarin yawa a wani samame da suka kai a maboyarsu da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari