Manyan Labarai A Yau
Anamero Dekeri, daya daga cikin ‘yan takara uku a zaben fidda gwanin gwamna na APC a jihar Edo, ya dira sakatariyar jam’iyyar na kasa a ranar Litinin.
Wani abin tsautsayi ya faru yayin da zaki mai shekara 9 ya yi kalaci da mai bashi abinci a Jami'ar Obafemi Awolowo da ke garin Ibadan. Abin ya faru ne a ranar Lit
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta samu kanta cikin rudani kan laifin da za ta tuhumi Emefiele da shi.
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya magance halin matsin tattalin arziki da yunwar da ake fama da ita.
An kama Umar Hashim, Edidiong Umoh, Udah Stanley, Abubakar Jariri da Yunusa Babangida da zargin satar abinci. An yi nasarar gano buhuna 1, 238 daga cikin buhunan.
Mai ajiyar kudi ta jam'iyyar Labour Party da aka dakatar, Misis Oluchi Opara, ta sake taso shugaban jam'iyyar a gaba kan zargin karkatar da kudaden jam'iyyar.
Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta fara biyan albashin malaman jami'o'i na kungiyar ASUU da aka rike saboda yajin aikin da suka yi.
Tsohon kwamishina a jihar Edo, Andrew Emwanta, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC biyo bayan zaben fidda gwani na gwamna na jam'iyyar da aka gudanar.
Tsohon jigo a jam'iyyar PDP, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba zai daina tsayawa takara ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari