
Malam Ibrahim El Zakzaky







Shehin Malamin Musulunci, Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto ya yi magana game da hadarin kin mallakar katin zabe, ya yi kira da babbar murya a shafin Twitter.

'Yan shi'an sun fito tattaki da zanga-zanga inda bayanan da Legit.ng ta tattaro suka bayyana cewa sun fara tun daga Masallacin 'yan kaji da ke cikin Sabon Gari.

Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban Kungiyar Musulmai mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya, IMN, ya zargin cewa jami'an tsaron da suka bude wuta a kansa da mabiyans

Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya bayyana cewa yana burin ya sake komawa garin Zariya domin ci gaba da harkokinsa na baya, musamman idan ya samu saukin jikinsa.

Wata kungiya mai rajin kare hakkin bil'adama ta yi sanar da rashin lafiyar shugaban kungiyar shi'a ta Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky da matarsa Zeenatuddin.

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta zabi ranar 19 ga Junairu, 2022 matsayin ranar sauraron karar da Shugaban akidar Shi'a Shiek Ibraheem El-Zakzak
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari