Labaran Soyayya
Wani saurayi ɗan Najeriya ya bayyana wa duniya hotunan budurwasa kana ya garhaɗi sauran samari yan uwansa da su guje wa kulata domin zai ɗauki mataki mai zafi.
An samu hargitsi a wajen wani bikin aure da ya gudana a Lagas yayin da gobara ta tashi. Yan bikin suna ta gudun tsira yayin da gobarar ta lakume kayan alatu.
Bidiyon sauyawar wata shirgegiyar mata yar Najeriya da angonta dan tsurut ya haddasa cece-kuce a intanet. Mutane da dama sun ce sun yi kama da uwa da danta.
Bidiyo ya nuna yadda wani makaho ya bayyana neman auren wata kyakkyawar budurwa da ya dade suna tare suna abota. Ya fadi yadda yake ji game da ita a soyayya.
An samu wani yanayi mai ban tsoro na yadda wani mutum ya kone gidan su budurwarsa saboda sun samu tangardar soyayya da ta ki ci ta ki cinyewa a kwanakin nan.
Wata mata yar kasar Afrika ta kudu ta magantu kan yadda ta rasa danginta saboda ta auri mutumin Najeriya. Ta bayyana cewa yan uwanta sun so kashe mata aure.
Kungiyar Sisters of Jannah' ta matan Musulmi ta nuna rashin jin dadinta a kan yadda ake yawan samun mace-macen aure a tsakanin ma'aurata daga yankin arewa.
Budurwa ta ziyarci saurayinta har gida domin ganin inda yake rayuwa da kuma jin dadinsa. Ta bayyana fushi bayan da ya bata abinci mai ban mamakin gaske a gidan.
Jarumar fina-finai da wakokin Kannywood, Rakiya Moussa na cikin wani mawuyacin hali na soyayyar wani mawaki wanda shi kuma sam baya muradinta a cikin ransa.
Labaran Soyayya
Samu kari