
Matawalle







Wasu ma'aurata sun shiga rudani bayan kwashe shekru 10 da auren, sun gano cewa ba bu aure tsakaninsu kasancewarsu 'yan uwa ne na jini, bidiyon ya ja hankali.

Wadanda aka yi wa afuwar sun hada da fursunon da aka yanke wa hukunci na daurin shekaru 20 zuwa watanni shida, hukuncin rai-da-rai da kuma masu hukuncin kisa.

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ganin ta kawar da baki ɗaya 'yan ta'adda don samar da zaman lafiya mai ɗorewa a jihar.

Gwamnatin jihar Zamfara ita ce mai masaukin baki yayin da ake shirye-shiryen gudanar da gasar karatun al-Qur'ani mai girma ta kasa a ranar 16 ga watan Disamba.

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya koka kan yadda wasu ke kokarin bata masa suna ta hanyar zarginsa da boye biliyoyi a Abuja. Ya aika wasika ga EFCC.

Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin gwamna Bello Matawalle ta amince zata fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin Albashi na N30,000 a watan Nuwamba.
Matawalle
Samu kari