David Mark
Tun dawowar mulkin demokradiyya a Najeriya a shekarar 1999, akwai wasu mutane a kasar da suka shiga siyasar aka fara dama wa da su kuma har yanzu suna nan ba su
Yayinda jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party PDP ta shirya gudanar da taron gangaminta, tsaffin gwamnoni da tsohon Sanata sun bayyana niyyarsu na takar
Gwamna Mohammed ya fadi yadda Sanata David Mark ya zama silar nasararsa a siyasa a PDP. Gwamnan na jihar Bauchi ya ce shi ne ya taimakawa tafiyar siyasarsa.
Blessing Onu Mark, diyar tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark, a karshen mako ta yi wa daruruwan mambobi da magoya bayan jam'iyyun APGA da PDP jagora zu
Mun samu rahoton cewa tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata David Mark, ya yi karin haske na fayyace dalilan sa na hakura da kujerar Sanata tare da janye jiki daga zauren majalisar tarayyar kasar nan.