Lafiya Uwar Jiki
Gwamnatin tarayya ta bayyana adadin yawan yaran dake fama da tamowa a ƙasar nan. Gwamnatin tarayyar tace akwai yara aƙalla miliyan 17 dake fama da ita a ƙasar.
Matsalar Yin Bilicin: Na Matan Najeriya Yakai Kaso Sabain da Bakwai cikin (100) Ke Yin Bilicin, Duk Suna Fuskantar Hadarin Sankarar Mama A Wani Rahoton WHO
Idan ajali ya yi kira dole a tafi, Allah ya yi wa wata ma'aikaciyar asibiti rasuwa awanni bayan da zo wurin aiki a Gusau, babban birnin jihar Zamfara yau .
Jam’iyyar All Progressives Congress ta rasa Sakataren jin dadi da walwalarta. Bayan komawa ganin likita a asibiti, sai ciwo ya tashi, ana cikin haka sai ya rasu
Sarkin Yaba, Abdullahi Adamu ya yi mutuwar fuju’a bayan rana ta fada Mai martaban ya fadi jiya a fadarsa a garin Abuja, zai je masallaci domin sallar magriba.
Wata matar aure ta na neman shawara kan wata buƙatar da mijinta ya zo mata da ita. Matar auren ta bayyana cewa mijinta yana son ta ba mahaifiyar sa kyautar ƙoda
Ƙungiyar likitocin Najeriya ta koka kan yadda marasa lafiya ke shan baƙar wahala a dalilin ƙarancin kuɗin da ake fama da shi a ƙasar nan, wanda ke ƙara tsananta
Wata mata mai juna biyu ta rasu a asitinin Kano yayin da likitoci suka ki taba ta bayan da tazo jinya. An bayyana yadda lamarin ya faru saboda rashin kudi.
Jose Manuel Barroso ya zabi Muhammad Ali Pate daga Najeriya ya canji Seth Berkley a Gavi. Farfesa Pate likitan cututtuka masu yaduwa ne wanda ya kware a aikinsa
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari