Labarin Sojojin Najeriya
Wasu dakarun sojojin Najeriya sun bude wuta kan jami'an 'yan sandan da ke dawowa daga wajen zaben gwamnan jihar Anambra da aka gudanar a ranar Asabar.
Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane 86 da aka yi garkuwa da su tare da lalata sansanin Boko Haram/ISWAP a jihar Borno, inda suka kuma kama mutane 29.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yabawa dakarun sojojin Najeriya kan kisan da suka yi wa 'yan bindiga a jihar Kano.
Babban lauya kuma mai rajin kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Tinubu ta fadi gaskiya kan batun juyin mulki.
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya mayar da martani kan zargin Trump na kisan Kiristoci, yana cewa addininsa ya tabbatar da gaskiyar gwamnati.
Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan Boko Haram shida a Mallam Fatori, sun kwato bindigogi, jirage marasa matuka, da makamai yayin da suka dakile hari.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan rasuwar tsohon NSA, kuma gwamnan Benue-Plateau, Janar Abdullahi Mohammed Adangba a jihar Kwara.
Kungiyar EU ta bayyana cewa tana girmama ikon Nigeria, tana sukar matsin lamba daga kasashen waje da goyon bayan zaman lafiya da kare ’yancin addini.
Hafsun tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede ya ce ba a yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya ce gwamnati na daukar matakan yaki da ta'addanci.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari