Labarin Sojojin Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda aka samu kuskure a yayin binciken ababen hawa a jihar Anambra, wanda ya jawo asarar ran wani jami'in tsaron Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda wasu zaratan sojojin Najeriya suka yi asarar rayuka a kokarinsu na kakkabe mummunan harin yan ta'adda a Neja da Kaduna.
An fafata tsakanin jami'an tsaro na rundunar Askarawan Zamfara da mayakan tantirin dan bindiga Bello Turji. Fadan ya jawo asarar rayuka masu yawa.
Dakarun sojin Najeriya sun kai dauki jihar Filato yayin da wasu matasa suka kai hari kan wasu matafiya a Mangu. an kashe matafya 7, raunata 21 da kona matar su.
A labarin nan, za a ji cewa Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce raunin iyakokin kasar na taka rawa wajen ta'azzara rashin tsaro.
A labarin nan, za a ji yadda sojojin Najeriya suka yi shawagi har aka gani wurin hada bama-bamai a yanki na jihar Borno, tuni aka dauki matakai a kansa.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da cewa jami'an tsaro sun samu nasarar rage mugun iri na 'yan bindiga. An kashe 'yan bindigan tare da kwato shanun da suka sace.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani mutum da ke saka kayan soji yana fashi da makami da satar mutane. Sun kai samame wata maboyar 'yan bindiga a Filato
Jami'an tsaro sun samu nasara kan wasu miyagun 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sun ceto mutanen da aka yi garkuwa da su bayan sun tare su a kan hanya.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari