Kungiyar Izala
Shugaban malaman Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya bayyana cewa zai goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima bisa sharuda.
Kwamitin duba wata a Najeriya ya nemi hadin kan 'yan kasa yayin da watan Ramadan ke kara karatowa. Ya bukaci a yi wa Alhaji Abubakar Sa’ad III biyayya.
Kungiyar Izala ta tura malamai tafsiri jihohin Najeriya da wasu kasashen duniya. Shugaban malaman kungiyar, Sheikh Sani Yahaya Jingir ne ya tura malaman.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Habibu Yahaya Kaura ya rasu bayan fama da doguwar jinya a wani asibiti a Abuja. Manyan malamai a Najeriya sun tabbatar da rasuwarsa
Kungiyar Izala mai hedkwata a Jos ta kammala gasar karatun Alkur'ani ta kasa a aka gudanar a Abuja, dan jihar Kaduna ya zama gwarzon kasa a izu 60 da tafsiri.
Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya bukaci a sake nazari kan dokar harajin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Shugaban malaman Izala ya nemi a sake nazari kan haraji
Kungiyar Izalah (JIBWIS) reshen Gombe ta sanar da rasuwar shugabanta a Kwamin Yamma, Alhaji Abdullahi Barde wanda aka yi jana'izarsa a yau Talata.
A labarin nan, za a ji irin alakar da ta rika shiga tsakanin marigayi Sheikh Dahiru Bauchi tare da fitaccen malamin Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Kungiyar Izala ta Najeriya karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau ta yi alhinin rasuwar Shehun Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yau Alhamis.
Kungiyar Izala
Samu kari