Zaben jihohi
Kungiyar SERAP ta gargadi gwamnonin jihohi talatin da shida na Najeriya da ministan babban birnin tarayya da su bayyana yadda suka kashe kudaden kananan hukumomi.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ya dakatar da mataimakin shugaba a yankin Kudu maso Kudu mai suna Dan Orbih kan zargin nema lalata ta a jihar Edo.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya tube sarakuna akalla 15 bayan hawansa karagar mulkin jihar tare da kirkirar sabuwar doka da za ta rage ikon Sultan.
Kotun Daukaka Kara ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Kogi da Murtala Ajaka na SDP ke kalubalantar Gwamna Usman Ododo na jam'iyyar APC.
Shawarar samar da jihar Adada, sabuwar jiha a yankin Kudu maso Gabas ta tsallake karatu na farko a majalisar dattawa. Ga wasu abubuwa 5 da ya kamata ku sani.
Akalla jihohi 20 a Najeriya ne ba su da zababbun shugabannin kananan hukumomi yayin da gwamnonin suka ki gudanar da zaben amma suka kafa kwamitin riko.
Gwamnonin Najeeiya sun tabbatar da cewa ma'aikata za su amfana daga tattaunawar da ake yi kan sabon mafi ƙarancin albashi, sun ce za su ci gaba da tuntuɓa.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Edo, jam'iyyar PDP ta kori tsohon mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu kan zargin cin dunduniyarta.
Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu ya bayyana cewa za su yi amfani da dabarar da suka yi a Imo domin kayar da PDP a zeben jihar Edo da za a yi a Satumba.
Zaben jihohi
Samu kari