Zaben jihohi
Dogara ya ce Bala Mohammed ya samu tallafin kudi daga hannun Wike a 2018, amma yanzu yana cin amanarsa. Tsohon shugaban majalisar ya fadi abin da ya faru.
Majalisar dokokin Legas ta tsige Mudashiru Obasa saboda zargin rashin ɗa'a. Legit Hausa ta jero shugabannin majalisar jihohi da aka taba tsigewa.
Popoola Joshua, tsohon ɗan takarar NNPP a Oyo, ya koma APC don ƙarfafa jam’iyyar. Tuni Ganduje ya umarci APC ta yi tsare-tsare domin karɓar mulki daga PDP.
Gwamnonin Najeriya sun yi watsi da ƙarin VAT, sun gabatar da sabuwar hanyar rabon haraji don tabbatar da daidaito da kare talakawa, da goyon bayan ci gaban harajin.
Goyon bayan Isah Liman Kantigi ga Gwamna Bago a 2027 ya jawo cece-kuce. Jam'iyyar PDP ta sha alwashin daukar matakan ladabartar da dan takarar na ta.
Ana ta kiraye-kiraye ga Seyi Tinubu ya nemi takarar gwamnan Lagos, Ministan Matasa a Najeriya, Ayodele Olawande, ya bayyana matashin da cewa ya cancanta.
Jigon jam’iyyar PDP, Emmanuel Fayose, wanda ya kasance kani ga tsohon gwamnan Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamna.
Za a gudanar da zaben gwamnan Anambra a shekarar 2025. A cikin wannan rahoto, Legit.ng Hausa ta duba wasu dalilai biyar da ka iya hana Charles Soludo samun tazarce.
Shugaban hukumar tattara haraji ta Najeriya, FIRS, Zacch Adelabu Adedeji, ya musanta jita-jitar tsaya wa takarar gwamna a jihar Oyo a zaben 2027 mai zuwa.
Zaben jihohi
Samu kari