Zaben jihohi
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya nemi al'ummar Osun su zaɓi Najeem Salaam na ADC, yana cewa mafi kyawun ‘yan Najeriya suna cikin jam'iyyar.
Ɗan takarar APGA a zaɓen gwamnan Osun, Adesina Adeyemi-Doro, ya janye daga takarar tare da goyi bayan ɗan takarar APC, Bola Oyebamiji, gabanin zaɓen 15 ga Agusta.
Zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agusta ya ƙara jawo fargabar rikici, yayin da APC da Accord Party suka ce sun rasa mambobi 18 a lokacin shirye-shiryen zaɓen.
Lauya ya ce Oluwo na Iwo ba shi da ikon hana Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran ’yan takarar shugaban ƙasa yin yakin neman zaɓe a Osun gabanin zaɓen 2027.
An harbi yaro mai shekaru 12 yayin gangamin jam'iyyar APC a Ilesa, Osun, inda ’yan sanda suka kama Kwamishinan Muhalli domin bincike kan lamarin.
An shiga tashin hankali a Osun bayan harin ‘yan bindiga a kamfen jam'iyyar APC, an jikkata mutane da dama, ɗan majalisar Osun ya musanta hannu a harin.
Shugaban APC, Farfesa Nentawe Yilwatda ya ce jam’iyyar ta kammala loda sunayen ‘yan takarar gwamna, mataimakai da majalisun jihohi 1,015 a shafin INEC.
Fitaccen mawaki a Najeriya, Davido ya yi gargadin cewa zai tuntubi Donald Trump idan aka samu matsala ko magudi a zaben gwamnan Osun mai zuwa a kasar.
Mawaki a Najeriya, Davido ya mayar wa Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, martani bayan ya soki Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, yayin gangamin APC.
Zaben jihohi
Samu kari