Labaran garkuwa da mutane
Wata tawagar 'yan bindiga su Bakwai sun sace tsohon babban hadimin gwamnan jihar Ondo har cikin gidansa, sun nemi a tattara musu kuɗin fansa miliyan N100m.
Kakakin 'Yan Sanda na Jihar Kaduna, DSP Mohammed Jalige ya fitar da jawabi cewa sun kubutar da wasu fasinjoji da aka tare a yankin Giwa da ke jihar Kaduna.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, an samu nasarar yin kaca-kaca da gidan wani dan ta'addan da ke samarwa su Bello Turji makamai a Arewa masu Yammacin kasa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani matashin Malami, ɗan uwansa da ɗansa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
'Yan sanda sun yi nasarar kamo wasu mutane da ake kyautata zaton suna buga kudaden bogi. An kuma yi nasarar fatattakar 'yan bindiga tare da ceto mutum bakwai.
Jami'an 'Yan sanda sun bayyana wa kotun da ke sauraron Shari’ar Kisan Ummita da ;dan kasar dan kasar China cewa wanda ake zargin ya kashe ta ne saboda kare.
A kokarin kakkabe ayyukan 'yan ta'adda a yankuna daban-daban na jihar Zamfara, an kama wasu 'yan bindiga 16 da suka addabi yankuna daban-daban na ita jihar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana daga burinsa barin Najeriya cikin aminci yayin da ya sauka daga karagar mulki a zaben 2023 mai zuwa badi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga jimami da tashin hankali bayan samun labarin mutuwar wani basarake a jihar Imo. Buhari ya mika ta'aziyya ga iyalai.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari