Labaran garkuwa da mutane
A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kashe wani direban motar zirga-zrga ta gwamnatin Katsina (KTSTA), Nasiru Yusha’u, bayan da ya yi arba dasu.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta yi ram da wania hatsabibin mai garkuwa da mutane yayin da yake kokarin kai hari da sace manyan mutane biyu a jiha.
A jiya ne aka ji rahoton farko na bayanin yadda ‘Yan ta’adda suka fasa gidan yarin Kuje ya isa fadar Shugaban kasa, za a hukunta duk wanda aka samu da laifi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi nasarar kubutar da jami’an yan sanda 10 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi a daren ranar Laraba.
Yan bindiga da suka addabi mafi yawan jihohin arewa, sun farmaki wata motar Bas mai ɗaukar mutum 18 a kan babbar hanyar Abuja-Lokoja ranar Laraba da ddadare.
A safiyar yau Alhamis ne ‘yan ta’adda suka mamaye wasu al’ummomin yankin Kamapani Waya a karamar hukumar Kontagora a jihar Neja a yau 21 ga watan Yulin 2022.
Za a ji Masarautar ‘Yandooto ta ce an yi wa Ado Aliero nadi saboda ya kawo zaman lafiya a kasar Yandoto, a dalilin haka Mai martaba Sarki ya ba shi sarauta.
NDLEA ta gabatar da hujjojin kwayoyi da Daloli a shari'ar Abba Kyari. Hukumar NDLEA ta kira mutum uku da ya bada shaida a kotu a shari’ar ta da su Abba Kyari.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari