Jihar Yobe
A kasuwar hatsi ta Potiskum da ke jihar Yobe, wake ya yi tashin gwauron zabi yayin da farashin masara, dawa da gero suka sauka. Ana sayar da shinkafa kan N51,000.
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta Najeriya (NULGE), Alhaji Haruna Kankara, ya bayyana bakin ciki a kan yadda jihohi 20 suka hana albashin N70,000.
Gwamnatin jihar Yobe ta fito ta yi magana kan wasu rahotanni da aka yada A shadangane da batun 'yan ta'addan Boko Haram sun tunkaro birnin Damaturu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa a kasuwannin Adamawa, Yobe da Borno, farashin masara, shinkafa, dawa da wake sun sauka sosai, amma banda na doya da dabbobi.
Gwamnatin jihar Yobe ta tuna da almajirai da ke karatu a makarantun Tsangaya. Ta raba musu kayayyaki domin su yi murnar zuwan lokacin bukukuwan Sallah.
Gwamnatin jihar Yobe ta nemi jama'a su kwantar da hankalinsu bayan ta karyata labarin cewa ƴan Boko Haram sun ba wasu wa'adi su fice daga cikin garuruwansu.
Ƙungiyar JIBWIS wacce aka fi sani Izala ta sanar da rasuwar shugaban Majalisar Malamai na kungiyar a jihar Yobe, Sheikh Imam Muhammad Khuludu ranar Laraba.
An samu mutanen da suka jikkata, bayan wani bam ya fashe a jihar Yobe. Lamarin ya auku ne a cikin daji bayan wani matashi yaje samo itacen girki.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya dauko matasa ya ba su mukamai a cikin gwamnatinsa. Gwamna Mai Mala Buni ya nada matasa 200 a matsayin hadimansa.
Jihar Yobe
Samu kari