Jihar Kogi
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da iska a sassan Najeriya ranar Laraba, 22 Oktoba 2025, tare da gargadi ga jama’a su dauki matakan kariya.
A labarin nan, za a ji cewa wasu ma'aikatan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) sun fada hannub miyagun 'yan ta'adda a hanyar zuwa Anambra.
Hukumar DSS ta gargadi sojojin Najeriya cewa kungiyar ISWAP na shirin kai hari a Ondo da Kogi, yayin da ‘yan sanda suka fara haɗin gwiwar tsaro da al’umma.
Gwamnatin China ta yaba wa Najeriya bisa ceto ‘yan kasar hudu da aka sace a jihar Kwara ta hannun jami’an tsaro inda ta yabawa kokarin Nuhu Ribadu.
Sojojin Najeriya sun ceto mutane 21 da aka sace, ciki har da ‘yan kasar China hudu, a wani farmaki na Operation FANSAN YAMA a jihohin Kwara da Kogi.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya kwararo yabo ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa babu adawa anjihar wadda ke yankin Arewa ta Tsakiya.
Rundunar sojin Najeriya ta ceto wasu mutane 21 da 'yan bindiga suka sace a jihohin Kwara da Kogi. Dakarun sojin sun bayyana cewa wasu daga cikinsu sun kasa tafiya.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ya zabi Farfesa Joash Amupitan ne a matsayin shugaban INEC, saboda gaskiyarsa, rashin shigar sa cikin siyasa.
Sanata Natasha mai wakiltar Kogi ta Tsakiya karkashin inuwarPDP tahalarci zaman Majalisar Dattawa yau Talata, karo na farko bayan dakatar da ita na watanni 6.
Jihar Kogi
Samu kari