Jihar Kogi
Mazauna Kogi ta Tsakiya sun bukaci a yi wa Sanata Natasha kiranye. Ka'idojin INEC sun nuna cewa za a kada kuri'ar kwace kujerar sanatar a cikin kwanaki 90.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta caccaki hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), kan shirin yi mata kiranye.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta bayyana cewa ta samu cikakkun bayanan mutanen da ke son a tsige Sanata Natasha Akpoti Uduaghan daga majalisa.
Kwamitin da majalisa ya kafa kan sauraron korafi game da Sanata Natasha Akpoti ya yi watsi da korafin a bisa dalilin cewa lamarin na gaban kotun tarayya.
Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya ta yi magana kan rahotannin da ke cewa ta karbi tsabar kudi har N500m a hannun shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
An samu barkewar hayaniya a majalisar dattawa yayin da aka fara zama kan korafin cin zarafin da Sanata Natasha Akpoti ta shigar kan Godswill Akpabio.
Bayan korafin kiranye ga Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Hukumar INEC ta ki amincewa da lamarin da cewa ba su cika sharudan da ya kamata ba bisa doka.
Dakatacciyar sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti ta shigar da ƙorafin shugaban kwamitin ladabtarwa na Majalisar Dattawa, Imasuen gaban kwamitin LPDC.
Lauyan da ke kare Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ya nuna yatsa ga gwamnatin jihar Kogi kan yunkurin da ake yi na raba ta da kujerarta a majalisar dattawa.
Jihar Kogi
Samu kari