Jihar Kogi
Gwamna Ahmed Ododo ya bayyana irin halin da ya shiga lolacin da ya samu labarin rasuwar Sarkin Bassa Nge kuma tsohon gwamnan Bauchi na soji, Abu Ali.
Gwamnatin Bauchi ta sanar da rasuwar tsohon gwamnan jihar, Birgediya Janar Abu Ali mai ritaya ya rasu. Ya rasu bayan zama Etsu Bassa Nge a jihar Kogi.
Gwamnatin tarayya ta gano sinadarai masu gadari da suka gurbata ruwan kaaa kamar na burtsatse da rijiyoyi a jihohin Kogi, Legas da Kebbi, ta garhadi jama'a.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya fito ya musanta rahotannin da ke cewa ya samu sabani tsakaninsa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Idris Wada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP, inda ake sa ran Gwamna Usman Ododo zai tarebe shi a ranar Litinin.
A labarin nan, za a ji yadda Sanata Uzor Kalu ya bayyana cewa an samu labarin yunkurin tsige Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio daga mukaminsa.
‘Yan bindiga sun sace daraktoci shida na ma’aikatar tsaron ƙasa yayin da suke tafiya daga Lagos zuwa Abuja domin jarabawar karin matsayin aikinsu.
‘Yan bindiga sun tare fasinjoji a hanyar Ayere–Kabba, jihar Kogi, inda suka kashe mutum ɗaya, suka sace wasu, yayin da gwamnati ke cewa tsaro ya inganta da 81%.
Wasu mazauna jihar Kogi sun bayyana takaicinsu bayan 'yan bindiga sun hallaka wata tsohuwa da suka sace, sannan suka wullar da gawarta a cikin daji.
Jihar Kogi
Samu kari