Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da ake yi wa lakabi da Abba Gida Gida, ya ce watanni shida kwamishinoninsa ke da su wajen nuna irin kwazon aikinsu, inda.
Garuruwa akalla 30 ake tunanin za su yi fama da matsalar annoba a Najeriya. Wani jami’in NEMA ya fitar da sanarwa cewa a shiryawa ambaliyar ruwa da zai barke.
Hukumar Karbar Korafe-Korafe Da Yaki da Cin Hanci ta jihar Kano (PCACC), ta sanar da dawo da bincike kan bidiyon dala na tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje.
Kotun Majistare da ke jihar Kano ta ba da umarnin ci gaba da tsare tsohon kwamishinan ayyuka, Idris Wada kan zargin badakalar N1bn don samun daman bincike.
Ƴan daba sun tafka ta'asa a cikin birnin Kano bayan sun halaka wani jami'ik ɗan sanda. Ƴan daban dai sun halaka ɗan sanda ne ta hanyar yanka shi har lahira.
Hukumar yaki da rashawa da karbar koraf-korafe ta jihar Kano ta kama kwamishinan ayyuka na zamanin Gwamna Abdullahi Ganduje kan zargin wawure naira biliyan 1.
Wasu mutanen jihar Kano sun gudanar da taron addu'o'i da tunawa da marigayi Dan Masanin Kano, Alhaji Dr. Yusuf Maitama Sule bayan shekaru shida da rasuwarsa.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wato gida-gida, ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 65 domin a rabawa alhazan jihar 6,179 a matsayin barka da Sallah.
Gwamnan Kano mai ci, Injiniya Abba Gida Gida ya soke karin girman da tsohuwar gwamnati ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi wa wasu malaman makaranta a jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari