Malamin addinin Musulunci
An yi sasanci tsakanin Gwamna Abba Kabir da Sheiƙh Aminu Ibrahim Daurawa ranar Litinin da daddare, malamin yana kokari sosai a kokarin gyara tarbiyya a jihar Kano.
Babban malamin nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf, ya yi alkawarin ƙara inganta ayyukan Hisbah domin tsaftace Kanondaga badala.
Sheikh Muhammad Bn Uthman ya bayyana abin farin ciki da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya fada musu yayin zama da malaman addini da ya yi a jihar.
Wasu ɓara gari da ake zaton ɓarayi sun shiga babban Masallacin Jumu'a na layin Hakimi a Anguwar Rigasa Kaduna kuma.sun sace fankoki ana dab da fara azumi.
Sheikh Aminu Daurawa, shugaban hukumar Hisbah a Kano ya bayyana cewa za su duba kuskuren da ke cikin aikin Hisbah tare da daukar matakan gyara a kansu.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya gargadi 'yan daudu da karuwai da su tuba ko kuma su fice daga jihar nan da makonni biyu.
Sheikh Aminu Daurawa ya tabbatar da komawa kan kujerarsa a matsayin shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano. Ya ce za su ci gaba da aikin kawar da badala.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta kammala shirye-shirye don samar da wutar lantarki na awanni 24 a lokacin azumin Ramada.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun sasanta saɓanin da ya shiga tsakaninsu, Hisbah za ta ci gaba da aiki ba sani ba sabo.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari