Jihar Imo
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Douglas Acholonu, ya kwanta dama. Basaraken masarautar Ishiobiukwu Gedegwum, mai martaba Igwe of Orlu ya tabbatar da haka.
Gwamnan jihar Imo, wanda bai jima da zama shugaban ƙungiyar gwamnonin APC ba, Hope Uzodinma, ya sauya wanda zai masa takarar mataimaki a zaben watan Nuwamba.
Hukumar zaɓe ta INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ƴan takarar gwamna a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo. Zaɓen gwamna a jihohin zai gudana a watan Nuwamba
Kungiyar gwamnonin APC ta zabi gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma a matsayin shugabanta inda zai gaji tsohon gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Abubakar Atiku Bagudu.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani babban faston ɗariƙar Katolika a jihar Imo. Ƴan bindigan sun kwamushe Rev Fr Michael Opara ne yana kan hanyar dawowa gida.
Yan bindiga sun hallaka wani mai sarautar gargajiya na Orsu Obota Eze Victor Ijioma a karamar hukumar Oguta da ke jihar Imo, kuma suka kona gawarsa a cikin mota
Ɗan majalisar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Imo, Hon. Jerry Alagbaoso, ya fice daga jam'iyyar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki kan jami'an ƴan sanda a ƙaramar hukumar Ngor Okpala ta jihar Imo. A yayin farmakin an samu asarar rayukan ƴan sanda biyu.
'Yan bindiga sun je har gida sun sace shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ƙauyen Umuarugo, cikin ƙaramar hukumar Ehime Mbaino a jihar Imo.
Jihar Imo
Samu kari