Inyamurai Igbo
Kotu ta ce za ta fara gudanar da shari'ar su Nnamdi Kanu da sauran wadanda ake zargi da daukar nauyin Boko Haram a sirrance, kana ba za bari 'yan jarida su shig
Wata kungiyar kudu maso gabas ta bayyana cewa akwai yiyuwar yankin ya fice daga kasar, idan dan kabilar Igbo bai gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a 2023.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo Worldwide ta jajantawa al'ummar Arewa, Malaman addinin, Sarakunan gargajiyan Arewa, da kungiyar dattawan Arewa bisa kisan Hausawa.
Sannanu kuma masu fada a ji na kabilar Igbo, karkashin kungiyar dattawan kabilar Igbo IECF, sun bayyana cewa wajibi ne a baiwa yankin kujeran shugaban kasar Naj
Wasu mutane biyu yan kabilar Igbo, Chizoba da Chidera sun karbi addinin musulunci a Jihar Enugu. A cewar wani Muhammad Kabir Orjiegbulam, sun karbi shahadar ne
Ohanaeze Ndigbo ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na yin wa'adi daya idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Kungiyar kare muradun kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo ta lashi takobin kauraewa zaben 2023 muddin Shugaba Muhammadu Buhari bai saki Nnamdi Kanu a 2022.
Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana yadda Shugaba Buhari a sirrance yake goyon bayan Dan takarar shugaba daga yankin kudu, musamman dan can kabilar Igbo ..
Manyan kungiyoyi daga yankin kudu da kuma arewa ta tsakiya sun yi kira da a baiwa ɗan Igbo shugabancin Najeriya domin kawo ƙarshen yan fafutukar aware a ƙasa.
Inyamurai Igbo
Samu kari