Inyamurai Igbo
Malamin addinin Islama ya bayyana yadda 'yan kabilar Igbo ke tsanar auren Musulmi saboda wasu dalilai na addini da kabilanci a yankin Kudu maso Gabas.
'Yan kabilar Igbo a jihar Kwara sun bayyana kukansu kan yadda aka kakaba musu haraji a kasuwa, lamarin da ya jawo suka yi zanga-zanga a jihar ta Kwara.
Mai gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya shiga matsala kan gargadin da kungiyar Yarbawa ta yi masa.
Kabilar Igbo sun bayyana dalilin da ya sa ba za su shiga zanga-zangar da ake yi a fadin Najeriya ba baki daya kan tsadar rayuwa inda suka ce an nuna musu wariya.
Kungiyar Kabilar Ibo ta bukaci tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon ya nemi afuwarsu kan rawar da ya taka a yakin Biafra a lokacin mulkinsa a Najeriya.
Dan gwagwarmayar kungiyar Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Igboho, ya komo Najeriya shekaru biyu bayan ya yi gudun hijira zuwa Jamhuriyar Benin.
Dr Emmanuel Iwuanyanwu, shugaban Ohanaeze Ndigbo, ya gargadi Inyamurai a fadin kasar kan shiga zanga-zanga kan matsin rayuwar da ake ciki karkashin Tinubu.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo karkashin jagorancin Emmanuel Iwuanyanwu ta hakikance cewa babu baraka tsakanin Igbo da Yarbawa, kuma sun goyon bayan Bola Tinubu.
Kungiyar rajin kafa kasar Biafra ta kalubalanci Shugaba Tinubu da ya bayyana a kotu kan hukuncin da kotu ta yanke na ayyana kungiyar a matsayin 'yan ta'adda.
Inyamurai Igbo
Samu kari